Rahotanni daga Siriya na nuni da cewa, ministan harkokin kasashen ketare na Italiya Antonio Tajani ya gana da sabon shugaban kasar Ahmed al-Sharaa a birnin Damascuss. Ziyarar ta ministan harkokin ...
Sai kuma kuma ta zakarun Turai (Champions League) a kakar wasar, inda ya zura ƙwallo 24 ya kuma taimaka aka zura guda 11. Ya zo a matsayi na biyu kyautar Ballon d'Or. Ɗan Brazil ɗin ya kasance ...